🌍 Zaɓi harshe
DAKIN KARATU NA ILIMI
Duk littattafan da ke cikin dakin karatu na mu
Sakamakon bincike: "Da'awah"
Manzon Musulunci Annabi Muhammad ( tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi)
Wannan littafi ne mai muhimmanci da ke bayar da takaitaccen tarihin rayuwar Manzon Musulunci, Annabi Muhammad (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi). …
RUKUNNAN IMANI_ DAGA HUDUBOBIN MASALLACIN ANNABI
Wannan littafi mai albarka yana tattare da muhimman hudubobi guda sha bakwai (17) da babban limamin Masallacin Annabi, Dr. Abdulmuhsin Ɗan Muhammad Alƙasim, ya gabatar. …